Ibraniyawa 7:1 - Littafi Mai Tsarki1 Shi wannan Malkisadik, Sarkin Urushalima, firist na Allah Maɗaukaki, ya gamu da Ibrahim a lokacin da Ibrahim yake dawowa daga kisan sarakuna, ya sa masa albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Wannan Melkizedek sarkin Salem ne da kuma firist na Allah Mafi Ɗaukaka. Shi ne ya sadu da Ibrahim ya albarkace shi sa’ad da Ibrahim ya dawowa daga cin nasara a bisa sarakuna, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |