Ibraniyawa 6:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ƙasa ma da take shanye ruwan da ake yi mata a kai a kai, take kuma fid da tsire-tsire masu amfani ga waɗanda ake noma ta dominsu, Allah yakan sa mata albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙasar da take shan ruwan sama da yake fāɗi a kanta kullum da kuma take ba da hatsin da yake da amfani ga waɗanda ake noma dominsu, takan sami albarkar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |