Ibraniyawa 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ai, duk wanda yake nono ne abincinsa, bai ƙware da maganar adalci ba, kamar jariri yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Duk wanda yake rayuwa a kan madara, shi kamar jariri ne har yanzu, kuma bai san ainihi mene ne ya dace ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |