Ibraniyawa 5:11 - Littafi Mai Tsarki11 Muna da abu da yawa da za mu faɗa a game da shi kuwa, amma zai yi wuyar bayani, da yake basirarku ta dushe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Muna da abubuwa masu yawa da za mu faɗa game da wannan batu, sai dai yana da wuya a bayyana, da yake ba ku da saurin ganewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |