Ibraniyawa 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Saboda haka, sai mu kusaci kursiyin Allah na alheri da amincewa, domin a yi mana jinƙai, a kuma yi mana alherin da zai taimake mu a kan kari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ƙarfi zuciya, don mu sami jinƙai mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |