Ibraniyawa 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Saboda haka, sai mu yi himmar shiga inuwar nan, kada wani yă kāsa shiga, saboda irin wannan rashin biyayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka, bari mu yi iyakacin ƙoƙarinmu mu shiga wannan hutu, don kada wani yă kāsa ta wurin bin gurbinsu na rashin biyayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |