Ibraniyawa 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 A inda kakanninku suka gwada ni, suka jarraba ni, Suna ganin ayyukana har shekara arba'in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 inda kakanninku suka gwada ni, suka kuma gwada ni, ko da yake a cikin shekaru arba’in sun ga abin da na yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Gama shekara arba'in Isra'ilawa suna ta tafiya a jeji, har dukan al'umma, har da mayaƙan da suka fito daga Masar, suka hallaka, domin ba su kula da muryar Ubangiji ba. A gare su kuwa Ubangiji ya rantse, ba zai bar su su ga ƙasar da ya rantse wa kakanninsu zai ba su ba, ƙasar da take mai yalwar abinci.