Ibraniyawa 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 amma Almasihu mai aminci ne, yana mulkin jama'ar Allah a kan shi Ɗa ne, mu ne kuwa jama'arsa, muddin mun tsaya gabanmu gaɗi, muna gadara da begenmu ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma Kiristi mai aminci ne kamar ɗa a gidan Allah. Mu kuwa gidansa ne, in muka tsaya gabanmu gadi da kuma begen da muke taƙama a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |