Ibraniyawa 3:16 - Littafi Mai Tsarki16 To, su wane ne suka ji, duk da haka suka yi tawaye? Ashe, ba duk waɗanda suka fito daga ƙasar Masar ba ne, waɗanda Musa ya shugabantar? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Su wane ne suka ji suka kuma yi tawaye? Ba su ne duk waɗanda Musa ya bi da su daga Masar ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |