Ibraniyawa 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai dai kowace rana ku ƙarfafa wa juna zuciya muddin akwai “Yau”, don kada kowannenku ya taurare, ta yaudarar zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai dai ku ƙarfafa juna kullum, muddin akwai lokacin da ana ce da shi Yau, don kada waninku yă zama mai taurin zuciya ta wurin ruɗun zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |