Ibraniyawa 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ku kula fa, 'yan'uwa, kada wata muguwar zuciyar marar gaskatawa ta wakana ga waninku, wadda za ta bauɗar da ku daga wurin Allah Rayayye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ku lura fa, ’yan’uwa, cewa kada waninku yă kasance da zuciya mai zunubi marar bangaskiya da takan juye daga bin Allah mai rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |