Ibraniyawa 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Saboda haka, ya ku 'yan'uwa tsarkaka, ku da kuke da rabo a kiran nan basamaniya, sai ku tsai da zuciya ga Yesu, Manzo, da kuma Babban Firist na bangaskiyar da muke shaidawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda haka, ’yan’uwa tsarkaka, waɗanda suke da rabo a kiran nan na sama, ku kafa tunaninku a kan Yesu, manzo da kuma babban firist wanda muke shaidawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |