Ibraniyawa 2:3 - Littafi Mai Tsarki3 to, ta ƙaƙa mu za mu tsira, in mun ƙi kula da ceto mai girma haka? Domin Ubangiji kansa, shi ne ya fara sanar da shi, waɗanda suka saurare shi kuma suka tabbatar mana da shi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 yaya za mu tsira in muka ƙyale irin wannan babban ceto? Wannan ceto, wanda Ubangiji ne ya fara sanar, aka kuma tabbatar mana ta bakin waɗanda suka ji shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |