Ibraniyawa 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Saboda haka, lalle ne mu ƙara mai da hankali musamman ga abubuwan da muka ji, don kada mu yi sakaci, su sulluɓe mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Dole mu ƙara mai da hankali sosai ga abubuwan da muka ji, don kada mu kauce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |