Ibraniyawa 13:6 - Littafi Mai Tsarki6 Saboda haka, ma iya fitowa gabagaɗi, mu ce, “Ubangiji shi ne mataimakina, Ba zan ji tsoro ba. Me mutum zai iya yi mini?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka muna iya fitowa gabagadi, mu ce, “Ubangiji ne mai taimakona; ba zan ji tsoro ba. Me mutum zai iya yi mini?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |