Ibraniyawa 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kada halinku ya zama na son kuɗi. Ku dangana da abin da kuke da shi, gama Allah kansa ya ce, “Har abada ba zan bar ka ba. Har abada kuma ba zan yashe ka ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku kiyaye kanku daga yawan son kuɗi, ku kuma gamsu da abin da kuke da shi, gama Allah ya ce, “Ba zan taɓa bar ka ba; ba zan taɓa yashe ka ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |