Ibraniyawa 13:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kada ku daina yi wa baƙi alheri, gama ta haka ne waɗansu suka sauki mala'iku ba da sani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Kada ku manta da yin alheri ga baƙi, gama ta yin haka ne waɗansu suka yi wa mala’iku hidima, ba da saninsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |