Ibraniyawa 13:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ku yi mana addu'a, gama mun tabbata muna da lamiri mai kyau, muna kuwa so mu tafiyar da al'amuranmu da halin kirki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ku yi mana addu’a. Mun tabbata cewa muna da lamiri mai kyau, kuma muna da marmari mu yi rayuwa ta bangirma a ta kowace hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |