Ibraniyawa 13:16 - Littafi Mai Tsarki16 Kada kuwa ku daina yin alheri da gudunmawa, domin irin waɗannan su ne suke faranta wa Allah rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Kada kuma ku manta yin aikin nagari da kuma taimakon waɗansu, gama da irin waɗannan hadayu ne Allah yake jin daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |