Ibraniyawa 12:27 - Littafi Mai Tsarki27 To, wannan cewa, “Har wa yau dai sau ɗaya tak,” ya nuna kawar da abubuwan da aka girgiza, wato abubuwan da aka halitta, don abubuwan da ba sa girgizuwa su wanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Wannan magana “sau ɗayan nan” sun nuna, kawar da abin da za a iya jijjigawa, wato, ƙirƙiro abubuwa, saboda abubuwan da ba a iya jijjigawa, su kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |