Ibraniyawa 12:22 - Littafi Mai Tsarki22 Amma ku kun iso Ɗutsen Sihiyona ne, da birnin Allah Rayayye, Urushalima ta Sama, wurin dubban mala'iku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai dai kun zo ne ga Dutsen Sihiyona, ga Urushalima ta sama, birnin Allah mai rai. Kun zo ga dubu dubban mala’ikun da suke cikin taron farin ciki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |