Ibraniyawa 11:37 - Littafi Mai Tsarki37 Aka jejeffe su da duwatsu, an gwada su, aka raba su biyu da zarto, aka sare su da takobi. Sun yi yawo saye da buzun tumaki da na awaki, suka yi zaman rashi, da ƙunci, da wulakanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Aka jajjefe su da duwatsu; aka raba su biyu da zarto; aka kashe su da takobi. Suka yi ta yawo saye da fatun tumaki da na awaki, suka yi zaman rashi, suka sha tsanani da kuma wulaƙanci အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |