Ibraniyawa 11:36 - Littafi Mai Tsarki36 Har wa yau kuma, waɗansu suka sha ba'a da bulala, har ma da ɗauri da jefawa a cikin kurkuku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Waɗansu suka sha ba’a da bulala, har da dauri da sarƙa, da kuma jefa su cikin kurkuku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |