Ibraniyawa 11:32 - Littafi Mai Tsarki32 Me kuma zan ƙara cewa? Ai, lokaci zai ƙure mini a wajen ba da labarin su Gidiyon, da Barak, da Samson, da Yefta, da Dawuda, da Sama'ila, da kuma sauran annabawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Me kuma zan faɗa? Ba ni da lokacin da zan ba da labari a kan Gideyon, Barak, Samson, Yefta, Dawuda, Sama’ila, da kuma annabawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |