Ibraniyawa 11:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ta wurin bangaskiya muka fahimta, cewa ta faɗar Allah ce aka tsara duniya, har ma abubuwan da ake gani, daga abubuwan da ba a gani ne, suka kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ta wurin bangaskiya ne muka fahimci cewa an halicci duniya bisa ga umarnin Allah, saboda an halicce abin da ake gani daga abin da ba a gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |