Ibraniyawa 11:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ya amince, cewa wulakanci saboda Almasihu wadata ce a gare shi, fiye da dukiyar ƙasar Masar, domin ya sa ido a kan sakamakon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya ɗauki wulaƙancin da yake sha saboda Kiristi ya fi dukiyar Masar daraja, domin ya sa ido ga ladansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |