Ibraniyawa 11:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma bisa ga hakika sun ɗokanta ne a kan wata ƙasa mafi kyau, wato ta Sama. Saboda haka ne, Allah ba ya jin kunya a ce da shi Allahnsu, don kuwa ya shirya musu birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 A maimako, suna marmarin wata ƙasa mafi kyau, ta sama. Saboda haka Allah ba ya kunya a kira shi Allahnsu, domin ya riga ya shirya musu birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |