Ibraniyawa 11:12 - Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka, daga mutum ɗaya, wanda dā shi ma da matacce kusan ɗaya ne, aka haifi zuriya masu yawa kamar taurari, kamar yashi kuma dangam a bakin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka, daga mutum ɗaya, wanda dā shi ma da matacce kusan ɗaya ne, zuriya masu yawa suka fito kamar taurari a sararin sama da kuma kamar yashin da ba a iya ƙirgawa a bakin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |