Ibraniyawa 10:4 - Littafi Mai Tsarki4 domin ba mai yiwuwa ba ne jinin bijimai da na awaki ya ɗauke zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 domin ba zai taɓa yiwuwa jinin bijimai da na awaki yă kawar da zunubai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Mutane suna yin abin da suka ga dama. Suna kashe bijimi domin hadaya, ko su yi hadaya da mutum. Sukan yi hadaya da ɗan rago, ko kuwa su karye wuyan kare. Sukan miƙa hadaya ta hatsi, ko kuwa su miƙa jinin alade. Suna miƙa turare, ko kuwa su yi addu'a ga gumaka. Suna jin daɗin al'amuran banƙyama a lokacin yin sujada.