Ibraniyawa 10:39 - Littafi Mai Tsarki39 Amma mu ba a cikin waɗanda suke ja da baya su hallaka muke ba, mu a cikin masu bangaskiya muke, mai kai mu ga ceton rayukanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Amma mu ba na waɗanda suke ja da baya, su kuma hallaka ba ne, amma na waɗanda suka gaskata, suka kuma sami ceto ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |