Ibraniyawa 10:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Wannan shi ne alkawarin da zan yi da su, Bayan kwanakin nan, in ji Ubangiji, Zan sa shari'una a birnin zuciyarsu, In kuma rubuta su a allon zuciyarsu,” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Wannan shi ne alkawarin da zan yi da su bayan wannan lokaci, in ji Ubangiji. Zan sa dokokina a cikin zukatansu, in kuma rubuta su a kan zukatansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |