Ibraniyawa 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 Amma da zai sāke shigo da magāji a duniya, sai ya ce, “Dukkan mala'ikun Allah su yi masa sujada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Haka kuma, sa’ad da Allah ya kawo ɗan farinsa a duniya ya ce, “Bari dukan mala’ikun Allah su yi masa sujada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |