Ibraniyawa 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Za ka naɗe su kamar mayafi, Za su kuma sauya, Amma kai kana nan ba sākewa, Har abada shekarunka ba za su ƙare ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Za ka naɗe su kamar mayafi, kamar riga za su sauya. Amma kai ba za ka canja ba, shekarunka kuma ba za su taɓa ƙarewa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |