Hosiya 9:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sun yi zurfi cikin rashin gaskiya Kamar a kwanakin Gibeya, Ubangiji zai tuna da muguntarsu. Zai hukunta su saboda zunubansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sun nutse da zurfi cikin lalaci, kamar a kwanakin Gibeya. Allah zai tuna da muguntarsu yă kuma hukunta su saboda zunubansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |