Hosiya 9:16 - Littafi Mai Tsarki16 An ka da mutanen Ifraimu, saiwarsu ta bushe. Ba za su yi 'ya'ya ba. Ko ma sun haihu, zan kashe 'ya'yan nan nasu waɗanda suke ƙauna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 An ka da Efraim, saiwarsu ta bushe, ba sa ba da amfani. Ko da sun haifi ’ya’ya zan kashe waɗanda suka fi ƙauna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |