Hosiya 9:1 - Littafi Mai Tsarki1 Kada ku yi farin cikin, ya mutanen Isra'ila! Kada ku yi murna kamar sauran mutane! Gama kun yi karuwanci, kun rabu da Allahnku. Kuna ƙaunar ijarar karuwanci a kowane masussuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Kada ku yi farin ciki, ya Isra’ila; kada ku yi murna kamar waɗansu al’ummai. Gama kun yi rashin aminci ga Allahnku; kuna son hakkokin karuwa a kowace masussuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |