Hosiya 8:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya mutanen Samariya, ina ƙin maraƙinku na siffa. Ina jin haushinsu ƙwarai! Sai yaushe za su rabu da gumaka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku zubar da gunkin maraƙinku, ya Samariya! Fushina yana ƙuna a kansu. Sai yaushe za su rabu da gumaka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |