Hosiya 8:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Suna naɗa sarakuna, amma ba da iznina ba. Suna naɗa shugabanni amma ba da yardata ba. Suna ƙera gumaka da azurfarsu da zinariyarsu, Wannan kuwa zai zama sanadin halakarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Suna naɗa sarakuna, ba da izinina ba; sun zaɓa shugabanni ba da yardanta ba. Da azurfa da zinariya sun ƙera gumaka wa kansu wanda zai kai zuwa ga hallakarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |