Hosiya 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sun juya mini baya, suna bin gunkin nan Ba'al. Suna kama da tankwararren baka. Za a kashe shugabanninsu da takobi Saboda maganganunsu na fariya. Za su zama abin ba'a a ƙasar Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ba sa juya ga Mafi Ɗaukaka; suna kama da tanƙwararren baka. Za a kashe shugabanninsu da takobi saboda banzan maganganunsu. Saboda wannan za a wulaƙanta su a ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |