Hosiya 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 Na ga abin banƙyama a cikin Isra'ila, Karuwancin Ifraimu yana wurin, Isra'ila ta ƙazantar da kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Na ga wani abu mai bantsoro a gidan Isra’ila. A can Efraim ya miƙa wuya ga karuwanci Isra’ila kuma ta ƙazantu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |