Hosiya 5:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Ayyukansu ba su bar su Su koma wurin Allahnsu ba, Gama halin karuwanci yana cikinsu, Don haka kuma ba su san Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Ayyukansu ba su ba su dama su koma ga Allahnsu ba. Halin karuwanci yana cikin zuciyarsu; ba su yarda da Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |