Hosiya 5:15 - Littafi Mai Tsarki15 “Zan koma wurin zamana Sai lokacin da suka yarda sun yi zunubi, su neme ni. A cikin ƙuncinsu za su neme ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sa’an nan zan koma wurina sai sun yarda da laifinsu. Za su kuma nemi fuskata; cikin azabansu za su nace da nemana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |