Hosiya 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Zan zama kamar zaki ga Ifraimu, Kamar sagarin zaki ga mutanen Yahuza. Ni kaina zan yayyage, in yi tafiyata. Zan ɗauka, in tafi, ba wanda zai yi ceto.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Gama zan zama kamar zaki ga Efraim, kamar babban zaki ga Yahuda. Zan yage su kucu-kucu in tafi; zan kwashe su, ba wanda zai kuɓutar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |