Hosiya 4:9 - Littafi Mai Tsarki9 Kamar yadda mutane suke, haka firistocin suke, Zan hukunta su saboda al'amuransu, Zan sāka musu gwargwadon ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Zai kuwa zama, kamar yadda mutane suke, haka firistoci suke. Zan hukunta dukansu saboda al’amuransu in kuma sāka musu saboda ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |