Hosiya 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Za ku yi tuntuɓe da rana, Annabi kuma zai yi tuntuɓe tare da kai da dare, Ni kuwa zan hallaka mahaifiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Kuna tuntuɓe dare da rana, annabawa ma suna tuntuɓe tare da ku. Saboda haka zan hallaka mahaifiyarku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |