Hosiya 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 Zan ɗaura auren da yake cikin adalci, Da bisa kan ka'ida, da ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Zan ɗaura aure da ke har abada; zan ɗaura aure da yake cikin adalci da gaskiya, cikin ƙauna da jinƙai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |