Hosiya 14:7 - Littafi Mai Tsarki7 Waɗanda za su komo, za su zauna a inuwarta, Za su yi noman hatsi da yawa. Za su yi fure kamar kurangar inabi. Ƙanshinsu zai zama kamar ruwan inabi na Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Mutane za su sāke zauna a inuwarsa. Zai haɓaka kamar ƙwayar hatsi. Zai yi fure kamar kuringa, zai zama sananne kamar ruwan inabi daga Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |