Hosiya 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 Tohonta zai buɗo, Kyanta zai zama kamar itacen zaitun, Ƙashinta kuwa kamar itacen al'ul na Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 tohonsa za su yi girma. Darajarsa za tă zama kamar itacen zaitun, ƙanshinsa kamar al’ul na Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |