Hosiya 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ubangiji ya ce, “Zan warkar musu da riddarsu. Zan kuma ƙaunace su sosai, Gama fushina zai huce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Zan gyara ɓatancinsu in kuma ƙaunace su a sake, gama fushina ya juya daga gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |