Hosiya 14:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya mutanen Isra'ila, ku komo wurin Ubangiji Allahnku, Gama zunubinku ya sa kun yi tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ku dawo, ya Isra’ila, ga Ubangiji Allahnku. Zunubanku ne sun zama sanadin fāɗuwarku! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |